Arewa
Hakimai da sauran dagatai daga kauyukansu da kuma shugabannin riko na kananan hukumomi 44 sun kai caffan ban girma ne ga Sarkin a yau Juma'a a fadarsa.
Yayin da ake ci gaba da rigimar sarautar Kano, wasu hakimai da masu rike da masarautun gargajiya a Kano sun rasa layin da za su kama kan rikicin da ake yi
Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya gabatar da huduba mai kama hankalin yayin sallar Juma'a inda dubban mutane ne suka tarbe shi bayan kammala salla.
Mataimakin shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau Jibrin ya ba da gudunmawar N15m ga wadanda iftila'in harin masallacin Kano ya shafa a wannan wata.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya ce yan Arewa su koma gida su magance matsalolin ilimi, talauci da noma a birane da karkara. Ya yi barazanar sauke wanda ya yi sanya.
An tattara cikakken jerin sunayen ƙasashen Afirka da suka canza taken kasarsu bayan da Tinubu ya rattaba hannu kan kudurin taken Najeriya na 2024 ya zama doka.
Shugaba Bola Tinubu ya tabbatar da cewa zai kori ministocinsa da suka gaza yin katabus a gwamnatinsa musamman wurin kawo abubuwan ci gaba ga ƴan Najeriya.
Duk da umarnin kotu kan tuge Muhammadu Sanusi II daga kujerar sarautar Kano, Hakimai da shugabannin addini na ci gaba da nuna goyon baya ga Sarkin.
Wata babbar kotun jiha da ke birnin Makurdi ta dakatar da Gwamna Alia Hyacinth na jihar Benue game da binciken tsohon gwamna, Samuel Ortom daga 2015 zuwa 2023.
Arewa
Samu kari