Aliko Dangote
Shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Alhaji Aliko Dangote ya kaddamar da rabon tallafin shinkafa a jihar Kano. Za a bada tallafin ne a gaba daya jihohin Najeriya.
Kamfanin Dangote da wasu daga cikin manyan kamfanoni a Najeriya sun yi asara mai girma a shekarar 2023. Jimillar asarar da suka yi ta kai ta N1.7tr.
Gidauniyar fitaccen dan kasuwa a Afirka, Aliko Dangote ta sanar da cewa a kullum ta na ciyar da mutane fiye da 10,000 a Kano da kewaye yayin ake azumi.
Majalisar wakilai ta gayyaci Dangote, Bua da sauran kamfanonin siminti a Najeriya don tattauna wa kan tsadar siminti a kasar. Hon. Gbefwi ya gabatar da bukatar hakan
Bincike ya nuna cewa farashin buhun siminti ya ragu musamman a jihohin Arewacin Najeriya bayan gwamnatin tarayya ta sa baki wajen ganin an samu sauƙi.
An gano wasu manyan dalilai da ke da alaƙa da hauhawar farashin siminti wanda ya haifar da damuwa ga jama'a har ma da gwamnati a bangaren gine-gine.
Bayan mako biyu da zaman FG da wakilan masana'antun buga siminti a Najeriya, har yanzu farashin kayan bai sauko kamar yadda suka yi yarjejeniya ba a taron.
Hamshakan attajiran Najeriya guda biyu, Aliko Dangote da Femi Otedola za su gina gidajen ma'aikata da dakunan kwanan dalibai a makarantun shari'a Najeriya.
An samu sauyi a cikin jerin attajiran da suka fi kowa kudi a duniya. Jeff Bezos a yanzu ya shiga gaban Elon Musk yayin da Dangote ya kara yin sama a cikin jerin.
Aliko Dangote
Samu kari