Aikin Hajji
Jihar Neja : Maniyyatan daga karamar hukumar Bida ta jihar Neja ba za su yi aikin Hajjin bana ba saboda jami’in Alhazai na yankin (APO), Nma Ndagana, ya kasa ba
Sama da maniyyata aikin hajjin jihar Neja 2,265 da yanzu za su tashi daga filin jirgin Nnamdi Azikiwe Abuja maimakon filin jirgin sama na Minna kamar yadda aka
Wani maniyyaci ya nuna halin kwarai yayin da ya tsinci jaka ba tare da ya san meye a ciki ba ya maida ta ga hukumomin don a neme mai ita a ba shi a Madinah.
Saura kwanaki wa’adin da Saudi ta bada, amma mafi yawan Maniyyata ba su bar Najeriya ba. Daga Lahadi, babu wani jirgin da ya dauko Maniyyata za a bari ya sauka
Wata maniyyaciya yar Najeriya da taje aikin hajji daga jihar Nasarawa, Hajiya Aisha Ahmad, ta rasu bayan yar gejeriyar rashin lafiya a Asibiti Sarki Abdulaziz.
Daruruwan maniyyata aikin hajji a jihar Kano na gudanar da zanga-zanga a Kano kan hana su kujerar hajji duk da cewar sun biya cikakken kudi na hajjin bana.
Wani ganau ya shaida yadda wasu 'yan bindiga suka bindige 'yan sandan mobal da ke rakiya ga mahajjata a jihar Sokoto a cikin makon nan garin isa filin jirgi.
Allah mai yadda ya so da bayinsa a lokacin da ya so, Allah ya karɓi rayuwar alhazai biyu daga jihar Kaduna kwanaki kaɗan kafin jirgin su ya kwashe su zuwa Hajj.
‘Yan bindiga sun tare motar Maniyyatan jihar Sokoto, sun buda masu wuta Jami’an tsaro sun yi namijin kokari wajen takaita harin, aka wuce da maniyyatan zuwa Isa
Aikin Hajji
Samu kari