Aikin Hajji
Da yake ganawa da manema labarai ranar Juma'a a garin Kano, Kassim, ya ce, jajircewar jami'an hukumar ne ta basu nasarar kama kayan. Kazalika ya bayyana cewar ofishin hukumar ya sami kudin shiga da adadinsu ya kai biliyan N4.3bn t
Hukumar aikin Hajji da Umara na kasar Saudiyya ta yi watsi da rade-raden cewa gwamnati na shirin sanya kudade na daban ga mahajatta da masu umara da suka daga kasashen ketare. Jaridar Almadina ce ta wallafawa hakan a ranar Litinin
Maniyata 'yan Najeriya da ke son zuwa Kasar Saudiyya don sauke farali sun koka kan wahalwalun da ke tatare da sabuwar hanyar daukan bayanan matafiya ta hanyar na'aurar mai kwakwalwa da kasar ta bullo da shi. A dai shekara 2017 ne
Mun samu labari cewa masu niyyar sauke farali a kasar nan za su biya Miliyan daya da rabi a bana. Hukumar kula da Alhazan Najeriya ta bada lokaci a gama biyan kudin jirgi. Ya kuma zama dole ayi takardun fasfo da sauran su.
Hukumar aikin hajji ta kasar Saudiya ta yi tanadin kujeru 95,000 ga maniyyatan Najeriya da zasu gudanar da aikin hajjin su a bana, wannan shine adadin kujeru da gwamnatin kasar ta baiwa Najeriya a shekarar da ta gabata.
Saudiyya na san ran yawan mahajjata su karu sannan kuma za ta rika aiki da takardun biza daga badi - A da can ba a bukatar biza wajen shiga aikin hajji ko umrah
Sakataren hukumar kula da Alhazai shiyar jihar Bauchi, Alhaji Abdullahi Hardawa yace sun bar wata mahajjata a Saudi Arabia sakamakon batar da fasfo na ta
Mahukuntan tsaro a kasar Saudiyya sun cafke wani Alhaji da kasar Nigeria bisa dalilin daukar wani abinda da fada a kasa shi kuma ya tsinta a harabar Haramin na
A cewarsa, burin matarsa na karshe shine Allah ya karbi ranta a Makkah. Mahuta yayi bayanin cewa matarsa ta rasu bayan ta kammala aikin hajji a wannan shekarar.
Aikin Hajji
Samu kari