Jihar Adamawa
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC), ta musanta zargin cewa ta shirya yi wa gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Umaru Fintiri, magudi a zaben gwamnan jihar.
Zababben shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya bukaci ‘Yan Sanda su yi bincike a kan zaben Adamawa. Shugaban mai jiran gado yana so a binciki abubuwan da suka faru.
Dazu ne aka ji Lai Mohammed yana bayanin abin da ya jawo shugaban kasa ya kauracewa hatsaniyar da aka shiga a zaben jihar Adamawa da aka kammala a jiyan nan.
Zababben shugaban kasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya roki rundunar yan sanda ta gudanar da bincike kan ruɗanin da ya faru yayin cikon zaben gwamna a Adamawa.
Rahotanni sun tabbatar yau Laraba hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC) za ta miƙa wa gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Fintiri, satifiket ɗin lashe zaɓe.
A wani jawabi da ta fitar bayan an ji Ahmadu Umaru Fintiri ya ci zabe, Aishatu Dahiru (Binani) ta ce maganar bada cin hanci saboda ta iya lashe zabe karya ne.
Wani sanannen malamin addini a jihar Bauchi, Dr Idris Abdulaziz, ya caccaki kwamishinan INEC na jihar Adamawa, Hudu Yunusa Ari, inda yace ya kunya mutan Bauchi.
Gwamnan Adamawa, Ahmadu Umaru Fintiri yana ganin ‘Yan Siyasan Abuja ne abokan takararsa a 2023 ba Sanata Aisha Dahiru Binani da ta tsaya a jam’iyyar APC ba.
Gwamnan jihar Adamawa da aka zaba ya bayyana jawaban hakuri ga mazauna jiharsa bayan da ya lashe zaben gwamna a karo na biyu a yau Talata 18 ga watan Afrilu.
Jihar Adamawa
Samu kari