Jihar Adamawa
Aisha Dahiru Binani ta kai kara domin Kotu tayi umarnin dakatar da zaben Adamawa, Lauyan ta ya ce INEC ta shiga lamarin da ya fi karfinta da ta soke sanarwa.
Jam'iyyar PDP mai mulki a jihar Adamawa ta shiga zanga-zangar nuna adawa da. sakamakon zaɓen gwamnan jihar. Jam'iyyar tace za ta ci gaba har sai baba ta gani.
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa INEC ta umarci REC ɗin jihar Adamawa da ya nesanta kansa daga duk wasu harkokin zaɓen jihar bayan abinda ya aikata jiya.
An shiga cikin ruɗani a Adamawa kan sakamakon zaɓen cike gurbi na gwamnan jihar na ranar Asabar. Mun yi duba kan wasu abubuwan sani dangane da halin da ake ciki
Rahoto ya ce Aisha Binani ta lashe zabe, amma hukumar zabe ta INEC ta ce sam hakan bai yiwu ba. Mun kawo muku bayanai game da zababbiyar gwamnan jihar Adamawa.
A ranar Lahadi, 16 ga watan Afrilu, rundunar tsaro ta DSS ta ce ta kaddamar da wani bincike a kan harin da aka kaiwa daya daga cikin jami'anta a jihar Adamawa.
Dan takarar shugaban kasa na APC, Atiku Abubakar, ya bukaci hukumar zabe ta kasa, INEC da ta gaggauta dawowa bakin tattara sakamakon zaben gwamnan Adamawa.
Aisha Dahiru, wacce aka fi sani da Aisha Binani ta zama mace ta farko da aka zabe a matsayin gwamna a Najeriya. An sanar da hakan bayan INEC ta gama zaben ciko
Wasu mutane da ba a san ko su wanene ba a jihar Adamawa sun yi wa wani kwamishinan hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta (INEC) wanda aka boye sunansa zigidir.
Jihar Adamawa
Samu kari