Jihar Adamawa
Wata amarya ƴar shekara 20 a jihar Adamawa ta ɗauki wani mummunan mataki kam angonta a jihar Adamawa. Amaryar ta cinnawa gidansa wuta saboda ya ƙi sakinta.
Rundunar ƴan sandan jihar Adamawa ta cafke wani magidanci bisa zarginsa da laifin bindige abokinsa bayan sun samu saɓani. Rundunar na cigaba da bincike.
A wata wasiƙa mai dauke da sa hannun mukaddashin sakatare, Masarautar Adamawa ta tuge rawanin hakimin Ribaɗu, Alhaji Gidado Abubakar Aliyu nan take.
Tsageru ɗauke.da muggan makamai sun kai farmaki har cikin gida, sun yi awon gaba da shugaban ma'aikatan shugaban majalisar dokokin jihar Adamawa.
Gwamnan jihar Adamawa ya bayyana jin dadinsa da yadda ya yi nasara a kotun zabe bayan da aka bayyana hukunci. Ya ce wannan nasara ce ta dimokradiyya.
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) da ƴar takararta a zaɓen gwamnan jihar Adamawa, Aisha Binani za su ɗaukaka ƙara kan hukuncin kotun zaɓe.
Rahoton da muke samu daga jihar Adamawa ya bayyana yadda kotun sauraran kararrakin zabe ta yanke hukunci kan karar da aka shigar game da makomai Adamawa.
Babbar Kotun tarayya mai zama a Abujata fatattaki ƙarar da Aishatu Binani, yar takarar gwamnan APC ta nemi dakatar da hukunta kwamishinan zaben Adamawa.
Majalisar Dattawa a yau Laraba 25 ga watan Oktoba ta rantsar da Amos Yohanna na jam'iyyar PDP a matsayin wanda ya maye gurbin Sanata Elisha Abbo na jam'iyyar APC.
Jihar Adamawa
Samu kari