Abun Bakin Ciki
Rahotanni sun tabbatar da cewa shugaban karamar hukumar Gumel a jihar Jigawa, Hon. Lawan Ya’u a yau Asabar, 5 ga Yulin 2025, yana da shekara 61 a duniya.
Wasu majiyoyi sun tabbatar da mana da cewa ‘yan sandan Osun ta kama wani malamin addini da ake zargi da lalata wata yarinya ‘yar shekara takwas a Ede.
Rundunar yan sanda ta cafke wani magidanci dan shekara 70, Adamu Yakubu, kan zargin kashe 'yar uwarsa Hannatu Hashimu a Galadanchi a jihar Jigawa.
Ambaliyar ruwa ta lalata gidaje 171 a Gombe, ta kashe mutane 4; SEMA ta bukaci mutane su kauracewa sare itatuwa ko zubar da shara a magudanun ruwa.
Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima ya wakilci Bola Tinubu yayin da ya kai gaisuwar ta’aziyya ga dangin marigayi Aminu Dantata da ya rasu a makon jiya.
Sabon rikici ya ɓarke a Lamurde da Guyuk a jihar Adamawa, inda gidaje biyu suka ƙone, rundunar ‘yan sanda ta fara bincike tare da tura jami’an tsaro yankin.
Tsohon hadimin Muhammadu Buhari, Mallam Garba Shehu ya tabbatar da cewa tsohon Shugaban na samun sauƙi bayan rashin lafiya da ya tafi duba lafiya a Birtaniya.
Mutum 1 ya rasa rayuwarsu yayin da wasu shida suka jikkata da wata naƙiya ta tarwashe a wurin ƴan bola bola a kofar Dawanau da ke cikim birnin Kano ranar Litinin.
Rahotanni da muke samu yanzu na nuni da cewa Allah ya karbi rayuwar fitaccen ɗan kasuwar Kano da Arewa, Alhaji Aminu Ɗantata. Ya rasu yana da shekaru 94.
Abun Bakin Ciki
Samu kari