Abun Al Ajabi
Wani bidiyo mai ban mamaki ya bayyana na wasu tagwayen maza da suka auri tagwayen mata sannan suka haifi yan bibbiyu a tsakanin awanni 48. Ya faru ne a 2015.
Wasu 'yan mata uku na gida sun shiga wata rayuwa bayan da wani matashi ya dirka musu ciki yayin da ake tsaka da tsare su a cikin gida don gudun aikata barna.
Wata matashiya ta kama makwabciyarta tana dauke mata sakon kaya da aka kawo mata da taimakon kamarar CCTV da ta dasa wanda ya dauke ta tana cikin aika-aikar.
Peter Obi, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar LP ya jinjinawa Ms Kekwaaru Ngozi Mary, matar da ta mayar da miliyan 55 ($70,000) mallakin wani abokin ciniki.
An dauki bidiyon wani yanayi mai ban sha’awa na wata amarya da ke wasa da angonta inda suka ja hankalin mutane da dama. Ya nuna tsantsar shakuwa a tsakaninsu.
Wata ma'aikaciyar otal ta yi abin a yaba bayan ta dawo da $70,000 da ta tsinta a otal ɗin da take aiki. Budurwar mai suna Ngozi ta mayar da kuɗin gaba ɗaya.
Wani matashi dan Najeriya wanda ya mayar da motarsa zuwa mai amfani da wutar lantarki ya yi bidiyonta yayin da take shan caji. Motar ta burge mutane da dama.
Wata matashiya yar Najeriya wacce bata yarda mata su dunga mikawa mazajensu albashinsu ba ta bayyana cewa abun da take samu ya fi na mijinta da suka yi aure.
Bidiyon wata matashiya wacce ta gina karamin gida tana da shekaru 19 ya haddasa cece-kuce a soshiyal midiya. Matashiyar ta ce ta tara kudin siyan kayan gini.
Abun Al Ajabi
Samu kari