Abun Al Ajabi
Gwamnan jihar Ekiti, Biodun Oyebanji, ya kai ziyarar bazata ga tsohon telan da ke yi masa dinki a lokacin da yake karatu a jami’ar jihar Ekiti a ranar Juma'a.
Wani mutum da ake zaton lauyan bogi ne ya je kotu kuma yak are mutane sannan ya yi nasara a kararraki 26. An yi zargin cewa ya yi wa wani lauya sojan gona ne.
Wata uwa yar Najeriya ta haddasa cece-kuce a soshiyal midiya bayan ta nuna gagarumin sauyawar da danta ya yi. Jama’a sun mato tare da jinjina kyawunsa.
Wata baturi yar shekaru 42 mai suna Sarah Wilkinson ta auri kanta da kanta a wani biki da aka yi Harvest House da ke Felixstowe, Suffolk. An cika a bikin.
Wasu mutane uku da ake zargi da sace mazakutar wani mutum a yankin Sabon Garin Nabardo, a karamar hukumar Toro ta jihar Bauchi sun shiga hannun jami'an tsaro.
Wani matashi ya girgiza Intanet bayan gano shi da cebur ya na kokarin tonon kabarin abokinshi wanda ya mutu masa da kudi har Naira biliyan daya da rabi.
Wani bidiyo da ya yadu a soshiyal midiya ya nuna yadda matar aure ta jika gadonsu na sunna saboda mijinta ya ki siya mata gashi yar kanti. Jama'a sun yi martani.
Wani dan gajeren bidiyo ya nuno lokacin da wani mutum ya son farin ciki bai da shamaki yayin da matarsa ta haifi tagwaye bayan shekaru 14 suna jiran tsammani.
Wani dan gajeren bidiyo ya nuno wani ango dan kasar Koriya yana taka rawar wakar Yarbawa yayin da ya angon ce da amaryarsa Bayarabiya. An yi yayyafin dala.
Abun Al Ajabi
Samu kari