Abun Al Ajabi
Wani matashi dan Najeriya ya baje kolin tsuntsuwar da ya gani a gefen janaretonsa. Bayan wani ya taimaka ya kama masa ita, yanzu yana neman siyar da ita.
Wata dalibar jami’ar Ilorin mai shekaru 20 ta kashe kanta bayan wani saurayi da suka hadu a soshiyal midiya ya damfareta N500,000. Ta sha maganin kwari ne.
An karrama dan Najeriya mai shekaru 70 da ya kirkiri janareto mara amfani da mai da digirgir. Mallam Hadi Usman ya kuma kirkiri risho mai girki da ruwa.
Wata matar aure ta bayyana yadda ta je asibiti don neman maganin ciwon ciki ashe ba ta sani ba ta na dauke da juna biyu, a karshe ta haifi jaririyarta kyakkyawa.
Wata kotu a Minna, jihar Neja, ta yanke wa wasu matasa biyar hukuncin daurin shekaru 12 a gidan yari bayan ta kama su da laifin tono kan wani mutum don kudin asiri.
Alkalin wata kotun shari'ar musulunci dake zamanta a yankin Kwana hudu a jihar Kano ya yanke hukuncin yiwa wani Yakubu Haruna bulala 15, kan satar rake.
Wani matashi dan Najeriya ya koka a wata bakuwar halitta da ya gano a gefen janaretonsa. Yana shirin kunna janareton sai ya lura da mujiyar a gefe.
Wata motar tanka ta fadi sannan ta dunga kwararar da man cikinta a titi, sai dai yan Najeriya da dama da ke yankin sun jefa kansu a hatsari don diban man.
Matashiyar budurwa yar Najeriya wacce ta kasance ‘ya daya da iyayenta suka haifa ta mutu bayan ta kammala jami’a da digiri mafi daraja.Mahaifinta ma ya rasu.
Abun Al Ajabi
Samu kari