Abuja
Kungiyar Kiristoci ta Arewa ta bukaci karin manyan mukamai a gwamnatin Bola Tinubu inda ta yaba da tsarin hada kan kowa, amma ta nemi karin wakilcin Kiristoci.
Tsohon dogari, Manjo Seun Fadipe ya bayyana yadda Laftanar-janal Oladipo Diya da abokan tafiyarsa suka shirya sace Abacha don tilasta shi yin murabus daga mulki.
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya bayyana fatan cewa kasashen waje za su yi aiki da Najeriya yadda ya dace tare da inganta tattalin arzikin kasa.
Mai shari'a Olatunji Oladunmoye na kotun Gwagwalada ya tsare Nazifi da Bilkisu kan laifin zina. Bilkisu ta ce Nazifi bai san tana da aure ba inda ta roki sassauci.
Gwamnonin arewa sun yi ta'aziyyar marigayi Lt. Gen. Useni, jajirtaccen gwarzo mai kishin kasa wanda ya rasu yana da shekaru 82 bayan fama da doguwar jinya.
Tsohon shugaban Najeriya, Ibrahim Babangida zai kaddamar da littafin rayuwarsa a Abuja ranar 20 ga Fabrairu, 2025, tare da taron tara kudin gina gidan tarihi.
Gwamna Caleb Mutfwang na jihar Plateau ya yi jimamin mutuwar tsohon Ministan Babban Birnin Tarayya, Janar Jeremiah Useni a rasu a yau Alhamis, 23 ga Janairu, 2025.
Tinubu ya ƙaddamar da ginin sansanin sojoji a Abuja, ya yi alkawarin tallafi da inganta jin daɗin sojojin Najeriya yayin da ƙarancin gidaje ya zama kalubale.
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya karbi bakuncin tsohon gwamnan Kogi, Alhaji Yahaya Bello a gidansa da ke birnin Tarayya a yau Alhamis 23 ga watan Janairun 2025.
Abuja
Samu kari