Abuja
Bola Ahmed Tinubu, shugaban ƙasa a Najeriya ya yi ganawar sirri da Nyesom Wiƙe, ministam babban birnin tarayya a fadar shugaban ƙasa da ke Abuja ranar Alhamis.
Hukumar Kididdiga ta Kasa, NBS ta bayyana cewa rashin aikin yi a Najeriya ya ragu da kaso 4.1 cikin dari a farkon shekarar 2023 wanda hakan ci gaba ne sosai.
Shugaba Bola Tinubu ya sanar da siyar da iskar gas Naira 250 ko wace lita inda ya bukaci 'yan Najeriya da su shirya amfani da ababan hawan masu amfani da gas.
Sabon ministan Birnin Tarayya (FCT) Abuja Nyesom Wike, ya haramta sana'ar sayar da masara a ƙwaryar birnin na Abuja. Ya ce masu sayar da masara na janyowa.
Jami'an yan sanda cikin shirin ko ta kwana sun mamaye babbar hedkwatar APC da ke birnin tarayya Abuja yau Alhamis yayin da ake shirin rantsar da mambobin NWC.
Ministan babban birnin tarayya Abuja a ranar Alhamis, 24 ga watan Agusta, ya bayar da umarnin a gaggauta cafke mamallakin benen da ya rufto a birnin Abuja.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Barista Nyesom Wike ya karyata rahotannin da ke ikirarin cewa yana shirin rushe gidaje 6,000 a fadin unguwanni 30 a Abuja.
Nyesom Wike, ministan Abuja ya karyata rahotannin da ke yawo cewa ya siya wata motar Lexus LX 600, da ya kai naira miliyan 300 wanda harsashi bai ratsa ta.
Wani ginin bene ya rufto a birnin tarayya Abuja a yayin da ake tsaka da tafka ruwan sama kamar da bakin ƙwarya a daren ranar Laraba. Mutane da dama sun rasu.
Abuja
Samu kari