Abuja
Rantsar da Tinubu da Buhari Yake shirin yi shida shugaban alkalai na kasa, ya sabawa kundin tsarin mulkin najeriya kada a kuskura ayi Baba-Ahmed na labor party
Karancin Kudi: Kungiyar Kwadago Ta Kasa ta Umarci Duk wani maaikaci daya fita Zuwa Zanga Daga Litinin Mai Zuwa, A Kowacce jiha talatin da shida dake Najeriya
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi, NDLEA, ta yi nasarar kama wani tsohon mayakin Boko Haram da wani basaraken gargajiya kan laifin safarar kwaya.
Wasu tsagerun yan bindiga sun kutsa kai rukunin gidajen Grow homes estate da ke yankin Kubuwa a babban birnin tarayya Abuja, sun yi garkuwa da akalla mazauna 9.
Jami'an hukumar tsaro na NSCDC sun yi nasarar cafke wasu gungun masu sarrafa kudaden jabu dauke da miliyoyin dallar Amurka da sabbin naira za su kai wa wani.
Dalilin Tikitin Muslim-Muslim: Wani Gawurceccen Jigon dake cikin jam'iyyar APC Daga Nan Arewa Yayi Wani Kira a Bawa Kirista Daman Zama Shugaban jam'iyyar APC
Shehun Malami Yayi Kira Ga CBN da Asakarwa Mutane Kudi Saboda Tunkarowar Ramadan Saboda A cewar Malamin kuma yayi bayanin cewa, Ramadana lokaci ne na tubarwa
Hanyar Da Zaku Bi Wajen Neman Aikin Hukumar Kula Da Fataucin Kwayoyi "NDLEA" da Aka Soma Kamar Yadda Hukmar Ta Saba Yi Lokaci Zuwa Lokaci Babu Gajiyawa Garesu
Wata matar aure a Abuja ta bayyana halin da take ciki kasancewar mijinta ba ya kwanciyar aure da ita ko kadan. Ta ce aure ba lamari ne na tuwo ba akwai kwaciya.
Abuja
Samu kari