Abuja
Makarantar Ace da ke Garki, Abuja ta dakatar da wata daliba da mahaifinta ya shiga har cin makarantar ya lakaɗawa wata malama duka saboda ta ladabtar da ɗiyarsa.
Tsohon hadimin Atiku Abubakar, Daniel Bwala ya bayyana abubuwan da za su saka shi raba gari da Shugaba Bola Tinubu bayan kasancewa tare da shi na tsawon lokaci.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya kwarara yabo ga Ministan Abuja, Nyesom Wike kan irin kokarin da ya ke yi a birnin Abuja inda ya ce ya fita daban da saura.
DCP Abubakar Muhammad Guri ya riga mu gidan gaskiya jim kaɗan bayan ya faɗi a ofishinsa da ke sashin Mopol a hedkwatar ƴan sanda ta ƙasa da ke Abuja.
Shugaba Bola Tinubu ya amince a rika kiran titin N20 da ya taso daga 'Northern Parkway' zuwa sha tale-talen Murtala Mohammed da suna: 'titin Wole Soyinka'.
Mahajjata da suka fito daga birnin Abuja sun yi zanga zanga a kasar Saudiyya bisa zargin hukumar mahajjata ta kasa da rage musa dala 100 cikin kudin guzuri.
Kungiyar ma'aikatan kotu reshen birnin tarayya Abuja sun rufe manyan kotuna tare da hana alkalai, lauyoyi da masu shigar da kara aiki saboda yajin aikin NLC.
Mambobin kungiyar ma’aikatan majalisar dokokin Najeriya (PASAN), reshen kungiyar NLC, sun katse ruwa da wuta na ginin a yajin aikin da 'yan kwadagon suka fara.
A safiyar yau Litinin ne ma’aikatan hukumar babban birnin tarayya Abuja suka rufe kofar sakatariyar hukumar da ke kan titin Kapital 11, Garki, Abuja.
Abuja
Samu kari