Bola Tinubu
An yada jita-jitan Peter Obi zai more a gaban kotu don kare shi, kuma Obasanjo ne ya dauko lauyar da ta fi kowa hadari a duniya 'yar asalin Rasha, batu ya fito.
Wata kungiyar Inyamurai, ta fito fili ta yi kiran da aka dakata da rantsar Bola Tinubu, har sai an kammala sauraron ƙalubalantar nasarar sa a gaban kotu...
Gwamnan jihar Plateau, Simon Lalong, ya bayyana dalilin gwamnonin Arewancin Najeriya na goyon bayan komawar mulki Kudancin Najeriya. Lalong ya ce ba Tinubu.
Tsohon Gwamnan Zamfara zai hada-kai da Sanatocin PDP domin yakar APC. Abdul’Aziz Yari ba zai janye takarar da yake ni na shugabancin majalisar dattawa a bana ba
Wani Ba'amurke ya so a nuna masa wasu sirruka game da halin da Tinubu ya shiga a baya na batun miyagun kwayoyi da kuma tasirinsu ga yadda lamurra suke a baya.
Gwamna El-Rufai na jihar Kaduna ya magantu game da jita-jitar da ake yadawa kan cewa yana neman a bashi kujera a mulkin Tinubu da za a fara nan ba da jimawa ba.
Shugaban ƙasa mai jiran gado, Bola Ahmed Tinubu, ya taya sabon sarkin Ingila, Sarki Charles na III murnar naɗinsa a hukumance ranar Asabar 6 ga watan Mayu.
Gwamnan jihar Kaduna, El-Rufai ya yi watsi da rade-radin cewa yana kamun kafa don samun mukamin shugaban ma'aikatan shugaban kasa a majlisar Sanata Bola Tinubu.
Fitaccen lauya masanin doka Festus Ogun ya bayyana cewa doka bata bada damar dakatar da rantsar da Tinubu da ake shirin yi a 29 ga watan nan da muke ciki ba
Bola Tinubu
Samu kari