Bola Tinubu
Jakadan Najeriya a majalisar dinkin duniya, Jimoh Ibrahim ya bayyana cewa shugaba Bola Ahmed Tinubu zai zauna kusa da Donald Trump a zaman da za a yi a Amurka.
Tsohon gwamnan jihar Katsina, Ibrahim Shema ya bayyana cewa matakan da Shugaba Bola Tinubu ya dauka a Najeriya zun zama dole domin farfado da tattalin arziki.
Jam'iyyar APGA ta bayyana cewa ba ta tsayar da ɗan takarar shugaban ƙasa ba a 2027 saboda ta amince da mara wa Shugaba Bola Tinubu baya don ya nemi tazarce.
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima, ya yabawa Bola Tinubu kan jajircewarsa wajen daukar matakai masu tsauri domin sauya tattalin arzikin Najeriya.
Sanata Barau Jibrin ya ce Allah ya saka wa Remi Tinubu saboda jajircewarta a majalisar dattawa, inda ya ce ta kasance mafi zuwa da wuri kuma tana zama har an tashi.
A labarin nan, za a ji cewa shugaban majalisar dattawan Najeriya, Sanata Godswill Akpabio ya bayyana dalilin da ya sa suke ba wa Bola Tinubu hadin kai.
Gwamnatin Faransa ta sanar da cewa shugaba Emmanuel Macron zai ziyarci Abuja, Najeriya bayan Bola Tinubu ya ziyarci kasar shi lokuta da dama a baya.
Sanatan Kano ya sace guiwar Rabiu Kwankwaso, ya ce Peter Obi ba zai ci zabe ba. Rufai Hanga ya yi ikirarin Obi bai da kuri’u kuma an karya Kwankwaso a Kano.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya ce kullum yana roƙon matarsa ta yi addu'ar Shugaba Bola Tinubu ya ci gaba da ba shi cikakken goyon baya.
Bola Tinubu
Samu kari