Bola Tinubu
Shugaban ƙasa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya sake yin wasu sabbin muhimman naɗe-naɗe a gwamnatinsa. Mai magana da yawun shugaban cif Ajuri Ngelale ne ya sanar.
Fasto David Kingleo Elijah na cocin Glorious Mount of Possibility Church, ya bayyana yadda Peter Obi zai kunyata magoya bayansa ta hanyar janye ƙarar da yake yi
Har yanzu Bola Ahmed Tinubu, shugaban ƙasar Najeriya bai naɗa ministoci biyu ba a wasu ma'aikatu masu matuƙar muhimmanci duk da ya rantsar da ministoci 45.
Jami'ar Chicago ta dauki matakin rufe manhajar 'Twitter' yayin da 'yan Najeriya ke damun su da sakwanni kan sakin takardun Shugaba Tinubu da ake cece-kuce a kai
Gwamnatin shugaban ƙasa Bola Tinubu ta sanar da shirin biyan diyyar N825m ga ƴan asalin birnin tarayya Abuja, a dalilin rushe filayensu da za ta yi a birnin.
Nyesom Wike, ministan babban birnin tarayya Abuja, ya dawo da al'adar tsaftar muhalli a babban birnin tarayya Abuja. Wike ya ce za a riƙa yin tsaftar muhallin.
Gwamnatin Edo ya ce abin takaici da bakin ciki ne yadda Gwamnatin Tarayya ta ke so ta rufe al’umma baki a tsadar rayuwar da ake yi bayan cire tallafin fetur.
Babban malamin addinin kiristanci, Primate Elijah Ayodele, ya bayyana cewa Najeriya ba za ta iya matsawa gaba ba har sai Shugaba Tinubu ya gudanar da bincike.
Tsohon shugaban hukumar NBS, Dakta Yemi Kale ya soki tsarin da aka bi na bayyana rahoton raguwar rashin aikin yi a kasar, ya ce babu hankali a cikin alkaluman.
Bola Tinubu
Samu kari