Bola Tinubu
Sojojin mulkin Burkina Faso sun dakile yunkurin da wasu su ka yi na kifar da gwamnatin Kyaftin Ibrahim Traore a kasar bayan hawan shi mulki a shekarar 2022.
An bayyana bukatar shugaban kasa Tinubu ya bayyana adadin kudaden da ya tara zuwa yanzu bayan cire tallafin man fetur da ya yi a watan Mayun bana.
Rahotanni sun tabbatar da cewa tsohon shugaban hukumar FIRS, Muhammad Nami ya salwantar da Naira biliyan 11 kwanaki biyu bayan Shugaba Tinubu ya koreshi.
Jam'iyyar All Progressives Peoples Congress (APC), ta yi ƙarin haske kan N169.4bn da Shugaba Tinubu ya kashe kan tallafin man fetur a watan Agusta.
Primate Elijah Ayodele ya yi hasashen cewa farashin man fetur zai fadi daga N617 kan kowace lita a yanzu zuwa N180. Malamin ya bayyana hakan ne a cikin sabon sako.
Sabon gwamnan Babban Bankin Najeriya, CBN, Olayemi Cardoso ya yi alkawarin kawo karshen tashin farashin kaya a kasar da kuma dakile cire wa mutane kudade a bankuna.
An yaba ma shugaban kasa Bola Tinubu kan nada matasa da dama a majalisarsa. An tattaro cikakkun jerin sunayen ministocin Tinubu matasa masu jini a jika.
Majalisar Dattawa a yau Talata 26 ga watan Satumba ta kammala tantance gwamnan Babban Bankin Najeriya, CBN, Olayemi Cardoso a dakin majalisar a Abuja.
Shugaba Bola Tinubu ya taya al'ummar Musulmai murnar zagayowar bikin ranar Maulidi a Najeriya, ya roki Musulmai su yi wa kasar addu'a ganin halin da ta ke ciki.
Bola Tinubu
Samu kari