Bola Tinubu
Antoni Janar kuma ministan shari'a, Lateef Fagbemi, ya bayyana cewa bai yi kamun ƙafa ba domin zama minista a gwamnatin shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu.
Gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello ya bayyana cewa babban burin da yake da shi bayan ya kammala mulki shi ne ya taimaka wa gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu.
Na Allah ba sa karewa yayin da wasu masu gidajen mai su ka rage farashin mai zuwa Naira 430 ga masu babura da adaidaita sahu a jihar Borno don ragewa jama'a radadi.
An samu wani lauyan da ya maka gwamnati a kotu, ya nemi a garkame wasu minitsocin Tinubu bisa yi masa abin da bai dace ba da kuma take masa hakkinsa.
Bankin Duniya ya bai wa gwamnatin Najeriya rancen kudi karo na uku tun bayan da gwamnatin shugaba Bola Ahmed Tinubu ta karbi mulki daga hannun Muhammadu Buhari.
Babban faston da ya kafa cocin Champions Royal Assembly Ministry, fasto Joshua Iginla, ya bayyana cewa Atiku da Peter Obi ba za su yi nasara ba a kotun ƙoli.
Sabon mukaddashin gwamnan babban bankin Najeriya (CBN) ya shiga Ofis tare da mataimakan gwamna 4 yau Jumu'a a birnin Abuja bayan naɗin da Tinubu ya musu.
An wallafa wani bidiyo a dandalin X wanda aka fi sani da Twitter da Facebook inda aka gano mace tana zukar hayaki da rawa. An yi ikirarin matar Hannatu Musawa ce.
Shuaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya sha alwashin gyara kasar Najeriya ko da za a tsane shi a kasar, musamman wurin yakar talauci wanda shi ma ya taso a ciki.
Bola Tinubu
Samu kari