Bola Tinubu
Majalisar dattawa ta tabbatar da zabin Balarabe Abbas Lawal (Kaduna), Dr Jamila Bio Ibrahim (Kwara) da Ayodele Olawande (Ondo) a matsayin ministoci.
An samu nasarar farfaɗo da Balarabe Abbas Lawal, wakilin jihar Kaduna domin zama minista bayan ya kife lokacin da ake tantance shi a majalisar dattawa.
An shiga cikin rudani a majalisar dattawan Najeriya a lokacin da ake bakin aiki. Wakilin Jihar Kaduna ya fadi ana kokarin tantance sababbin Ministocin kasar.
Ministan harkokin kasashen waje, Yusuf Tuggar ya bukaci y'an Najeriya su mai da hankali kan gina kasa madadin ba ta lokacinsu kan matsalar takardun Tinubu.
Majalisar Dattawar a yau Laraba ta fara aikin tantance mutane uku da Shugaba Tinubu ya tura mata domin nada su ministocin tarayya. Daga cikinsu akwai Abbas Balarabe.
Kungiyar Kwadago ta Najeriya, NLC ta bayyana cewa nan ba da jimawa ba za su fara tattaunawa da gwamnati kan mafi karancin albashi dubu 100 ko 200.
Hon. Robinson Uwak ya bukaci babban bankin CBN ya dauki mataki, ya ce dole sai gwamnati da sauran hukumomi sun zauna sun nemo mafitar tattalin arziki.
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta bayyana abu na gaba da ya kamata Atiku Abubakar ya nema daga jami'ar jihar Chicago kan takardun karatun Tinubu.
Kungiyar kwadago ta yi karin-haske a kan yajin-aikin da aka fasa shiga a makon nan, amma nan da kwanaki 30 za su waiwayi duk alkawuran da gwamnati ta dauka.
Bola Tinubu
Samu kari