Bola Tinubu
Jami’ar Chicago (CSU) ta fitar da takardun karatun Bola Tinubu. Lauyoyin Atiku Abubakar sun karbi takardun da su ke sa ran yin amfani da su gaban kotun koli
Tsohon shugaban jam'iyyar All Progressives Congress na ƙasa, Sanata Abdullahi Adamu ya yi magana a karon farko tun bayan da ya yi murabus daga kujerarsa.
Sojin Jamhuriyar Nijar sun zargi kasar Faransa da kulla musu sharri don hada su fada da kungiyar ECOWAS inda ta ce su ke kawo musu ta'addanci a kasar.
Minista ya yi karin haski kan shari’ar Bola Ahmed Tinubu da tsohon Gwamnan bankin CBN. Ba ayi yarjejeniya da Emefiele zai dawo da kudin da aka sata a CBN ba.
Gwamnatin tarayya a ranar Lahadi, 1 ga watan Oktoban 2023, ta sanar da ƙarin albashi da rabon tallafin kuɗi bayan ta kammala ganawa da ƙungiyar NLC.
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar Labour Party (LP) a zaɓen 2023, Peter Obi, ya yi wa Shugaba Tinubu shaguɓe kan kan takardun bayanan karatunsa na jami'ar CSU.
Domin hana shiga yajin-aiki, Gwamnatin tarayya ta karawa kowane ma’aikaci albashi. Bola Ahmed Tinubu ya amince da karin kudi a kan alawus na watanni shida.
‘Yan kwadago sun hakura da zuwa yajin-aiki, an sasanta da gwamnati. Sanarwar Ministan labarai ta ce za a kai bukatun NLC da TUC zuwa wajen Bola Tinubu.
Shugaban kasa Tinubu ya amince da Karin albashin wucin gadi na N35,000 ga ma’aikata a dukkan mataki. Shugaban ma’aikatansa, Femi Gbajabiamila ne ya sanar da hakan.
Bola Tinubu
Samu kari