Bola Tinubu
Farfesa Farooq Kperogi ya yi amai ya lashe kan dambarwar takardun Tinubu inda ya ce babu inda shugaban ya saba doka na bayyana takardunsa da ya mika ga INEC.
‘Yan kasuwa sun fasa-kwai, sun ce har gobe ana biyan tallafin fetur. Hakan ya taimaka wajen rike farashin fetur tsakanin N615 da N620 musamman a lokacin da mafi
Jam'iyyar NNPP a jihar Kano ta bayyana cewa babban kuskuren da Tinubu ya yi shi ne na zaban Ganduje a matsayin shugaban APC, ta ba shi shawara ya dawo ga kwankwaso.
Ministan ayyuka David Nweze Umahi da ministan harkokin ƴan sanda, Ibrahim Geidam na cigaba da karɓar albashi a matsayin sanatoci bayan sun ƙi yin murabus.
Rahoton da Bankin Duniya ya fitar ya yi bayani mai tsoratarwa a kan tattalin arzikin Najeriya. Darajar Naira da Kwanza sun fi kowane sukurkucewa a Afrika.
Atiku Abubakar ya hurowa Bola Tinubu wuta, lauya mai kare shugaban a kan batun ‘Afolabi’ da ake zargin ya fito a takardarsa ta gama sakandare ko hidimar kasa (NYSC).
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar Labour, Peter Obi ya yi fatali da rokon Atiku Abubakar na neman hadin kai don kwato mulki a hannun Shugaba Bola Tinubu.
Atiku Abubakar ya fadi abin da bai taba fada ba, ya ce ACP na zuwa, sai aka karbe duka lasisin kamfanoninsa, ya ce ‘yan APC sun rabawa junansu kasuwancinsa.
Da alama za a koma zamanin wahalar mai a Najeriya saboda tsadar kaya. ‘Yan kasuwa da dillalai sun shiga mawuyacin hali a sakamakon tashin farashin litar man fetur
Bola Tinubu
Samu kari