Bola Tinubu
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu da sauran shugabannin jam'iyyar All Progressives Congress (APC), na gudanar da taron majalisar zartaswar jam'iyyar a Abuja.
Wasu fayafayen bidiyo da aka yaɗa a Intanet, sun nuna cewa tsohon shugaban APC, Abdullahi Adamu ya yi murabus ne bayan gano cewa kotu ta soke nasarar Tinubu.
Hedikwatar hukumar tsaron ta ƙasa ta fito ta yi magana kan batun cewa Shugaba Bola Tinubu, ya shirya amfani da ƙarfin soja kan sojojin juyin mulki na Nijar.
Kungiyoyin ƙwadago na ƙasar nan sun dakatar da shiga yajin aikin da su ke shirin farawa a faɗin ƙasar nan domin nuna adawa da tsare-tsaren gwamnati masu tsauri.
Shugabannin NLC da TUC sun yi zama da Bola Ahmed Tinubu a fadar Aso Rock Villa, Tinubu ya nemi ya kebe a bayan labule da shugabannin kungiyoyin ma’aikatan.
Jerin sunayen mutanen da Tinubu zai ba ministoci kashi na biyu ya fito ɗauke da sunayen tsofaffin gwamnoni guda biyar a cikinsa. Shugaban ma'aikatan fadar.
A ranar Laraba ne shugabannin tsaron ƙasashen ƙungiyar ECOWAS suka gudanar da wani taro na musamman dangane da juyin mulkin da aka yi a Nijar. Taron ya gudana.
Yayin da aka fara zanga-zanga a faɗin Najeriya, Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya sa labule da shugabannin ƙungiyoyin kwadago na ƙasa a fadarsa Aso Villa.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya ƙara tura sunayen mutanen da yake fatan naɗa wa a matsayin ministoci ga majalisar dattawan Najeriya ranar Laraba 2 ga wata.
Bola Tinubu
Samu kari