Bola Tinubu
An kawo jerin manyan Jam'iyyar PDP da su ka yi wa Tinubu barkan nasara a kotun koli. Irinsu Reno Omokri sun yi farin ciki ne saboda an doke Peter Obi a kotu.
Dauda Adamu Rarara ya ce mutum 2 su ka fi shi taimakon Bola Tinubu a zaben 2023, kuma ba kowa ba ne illa Aminu Bello Masari da Abdullahi Umar Ganduje.
Jim kaɗan bayan Kotun koli ta yanke hukuncin kan zaben shugaban ƙasa, majalisar dattawa ta amince da sabon naɗin Tinubu na shugagan hukumar ICPC.
Alkalin Alkalai, Olukayode Ariwoola, ya amince a haska shari'ar kotun kolin Najeriya kan kallubalantar zaben Shugaba Tinubu da jam'iyyun adawa ke kallubalanta.
Jam'iyyar PDP ta ce Kotun koli ta bai wa yan Najeriya kunya saboda ita kaɗai suke hange a matsayin gidan da zai musu adalci, ta ce hukuncin ya sab awa doka.
Shugaban ƙasa, Ahaji Muhammadu Buhari, ya ce hukuncin da Ƙoli ta yanke abin farin ciki ne gare shi da sauran yan Najeriya, ya ce lokaci ya yi da mutane zasu dara.
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya bayyana cewa bai taba dana sanin goyon bayan Tinuba ba kuma ya yi alwarin mara masa baya a zaben shekarar 2027 mai zuwa.
Jim kaɗan bayan yanke hukunci a Kotun Ƙolin Najeriya, an ga gwamnan Bayelsa, Douye Diri yana taya Bola Ahmed Tinubu murnar nasarar da ya samu a Villa.
Shugaban jam'iyyar APC, Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya ta ya Tinubu murnar samun nasara a kotun koli, ya shawarci Atiku da Obi su gwada a shekakar 2031.
Bola Tinubu
Samu kari