Bola Tinubu
Shugaba Bola Tinubu ya magantu kan zargin da ake yi wa shugaban ma'aikatan Gwamnatin Tarayya, Femi Gbajabiamila na cin hanci da rashawa a ba da mukamai.
Yayin da ake ci gaba da rikici tsakanin Nyesom Wike da yaronsa, Sim Fubara a jihar Ribas, babban lauya ya bayyana ainihin abin da ya jawo fadan tsakaninsu.
A wata hira da aka yi da Farfesa Abdalla Uba Adamu ya na ganin nan gaba za a ji Dauda Kahutu watau Rarara ya na zagin Bola Ahmed Tinubu a wakokinsa.
Ministan kasafin kudi da tsare-tsare, Sanata Atiku Abubakar Bagudu ya yi bayanin yadda gwamnatin tarayya za ta batar da karin N2.18tr nan da zuwa karshen shekara.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, ya gana da gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara, ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, kan batun tsige Fubara.
Shugaban ƙasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya aike da sako ga majalisar wakilan tarayya inda ya buƙaci ta amince masa ya ƙara N2.1tr a kasafin kuɗin 2023.
Jami’an gwamnati su na kurdowa Aso Rock idan ana taro, Bola Tinubu ya yi wa wasu daga cikin Sakatarori da Hadimansa izinin shigowa FEC da ake yi duk mako.
Ministan kasafin kudi da tsare-tsaren tattalin arziki, Atiku Bagudu, ya ce shugaban kasa Tinubu ya amince da biliyan 18 don gudanar da zabukan Bayelsa, Imo da Kogi.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya yi ba’a ga furucin Atiku Abubakar a taron manema labarai a ranar Litinin, yana mai zargin dan takarar na PDP da murde ra’ayin jama’a.
Bola Tinubu
Samu kari