Bola Tinubu
Wani Hadimin Muhammadu Buhari ya tsoma baki kan rikicin Ribas. Kuma wani tsohon ‘dan majalisa ya ba Gwamna Simi Fubara shawarar ya nemawa kan sa mafita tun wuri.
Shugaban gwamnatin Jamus, Olaf Scholz ya yi wa Shugaba Tinubu da sauran kasashen kungiyar ECOWAS alkawarin samar musu da wutar lantarki mai rahusa.
Ƙungiyar ƙwadago ta ƙasa (NLC) ta yi barazanar ƙin halartar taron da za su yi da gwamnatin tarayya idan ministan ƙwadago, Simon Lalong, zai halarci zaman.
Za a ji labari Bola Ahmed Tinubu ya yi watsi da tsarin mulki, ya na so ‘Yan APC su zama Shugabannin INEC, an dauko mutanen shugaban kasa da na jiga-jigan APC.
Cif Bode George, jigo a jam’iyyar PDP, ya ce ba shi daniyar ficewa daga Najeriya bayan da kotun koli ta tabbatar da nasarar shugaban kasa Bola Tinubu.
Mun kawo jerin wadanda su ka yi harin Aso Rock, amma a karshe sai ga shi Bola Tinubu ya ba su mukami. Bayan lashe zabe sai sabon shugaban kasa ya jawo wasu.
Karamin ministan albarkatun mai a Najeriya, Heineken Lokpobiri ya bayyana cewa za su kammala aikin gyaran matatar mai da ke jihar Kaduna a karshen 2024.
Fasto Kingleo David Elijah ya bayyana cewa ya hango za a cigaba da hantarar kotun ƙoli kan hukuncin da ta yanke na tabbatar da nasarar Shugaba Bola Tinubu.
Kungiyar yakin neman zaben jam’iyyar LP ta yi watsi da ikirarin cewa dan takararta na shugaban kasa, Peter Obi, ya shiga yar buya bayan hukuncin kotun koli.
Bola Tinubu
Samu kari