Bola Tinubu
Bola Ahmed Tinubu da gwamnatinsa za su yi kokarin karfafa darajar Naira. Tope Fasua ya ce nan gaba Dalar Amurka za ta iya saukowa zuwa N600 ko N500.
Ƙungiyar SERAP ta yi barazanar shigar da Shugaba Tinubu da Gwamna Hope Uzodinma na jihar Imo ƙara a gaban kotu saboda dukan da aka yi wa Joe Ajaero.
Wani bincike da aka gudanar ya nuna yadda gwamnatin tara daga shekarar 2015 zuwa 2023 ta kashe akalla N90bn kan tafiye tafiyen shugaban kasa a jirgi.
Babban lauya Wahab Shittu, ya ba Peter Obi ɗan takarar shugaban ƙasa na zaɓen 2023 shawara kan abin da ya kamata ya yi bayan hukuncin kotun ƙoli.
Mataimakin ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar Labour Party, Datti Baba-Ahmed ya haƙiƙance kan cewa Shugaba Tinubu dillalin miyagun ƙwayoyi ne.
Duk da jigo ne shi a jam'iyyar PDP, Ben Murray Bruce ya ce tattalin arzikin Najeriya ya fara bunkasa bayan karya darajar Naira bayan Muhammadu Buhari ya sauka.
Abokin gamin Peter Obi watau ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa a inuwar Labour Party, Datti Baba Ahmed, ya ce Kotun koli ba ta tabbatar da nasarar Tinubu ba.
Wata kungiya, New Nigeria Diaspora Movement (CNNDM) ta bukaci Shugaba Tinubu ya yi murabus. Kungiyar ta fadi hakan bayan da kotun koli ta tabbatar da nasarar Tinubu.
Shugaba Bola Tinubu ya bayyana dalilin kin zaben Peter Obi a Najeriya, ya ce Obi ya haddasa gaba tsakanin Musulmai da Kirista wanda barazana ne ga zaman lafiya.
Bola Tinubu
Samu kari