Bola Tinubu
Da ya ke martani kan kudaden da aka ware don sayen motocin alfarma da jirgin ruwa ga Tinubu da fadar shugaban kasa, Adebayo ya ce 'yan Nigeria su yi kuka da kansu.
Dele Alake ya ce za a kafa jami’an tsaron da za su rika yakar barayin ma’adanai domin a inganta kudin shiga kuma a magance ta’adin ‘yan bindiga a Najeriya.
Muhammadu Buhari ya damka mulki ana bin Najeriya bashin kimanin Naira Tiriliyan 87.4bn, yanzu Bola Tinubu ya na shirye-shiryen cin wasu bashi daga kasashen waje.
Ministan harkar jiragen sama ya yi barazanar tsige shugabanni kafin ya rasa kujerarsa ganin Bola Ahmed Tinubu ya taso Ministoci da duk wanda aka ba mukami a gaba.
Gwamnatin Zamfara zargi gwamnatin APC da ta wuce da taimakawa ‘yan bindiga da hawa kan dukiyar al’umma maimakon a samar da ruwan sha, tituna da sauransu.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya caccaki Atiku Abubakar na PDP da Peter Obi na LP kan hukuncin kotun koli, yana mai cewa shi mutum ne mai alfahari da kansa.
An bayyana yadda shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya shirya zuwa kasar Saudiyya domin halartar wani muhimmin taro da za a gudanar a ranar 11 ga watan Nuwamba.
Ƙungiyar shugabannin matasan Arewa (NYLF) ta bayyana cewa ƴan Arewa ba su ikon yin ƙorafi kan naɗe-naɗen da shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya ke yi.
Ƙungiyar SERAP ta shigar da shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ƙara a gaban kotun bisa zargin ɓacewar kuɗaɗen shiga na man fetur da kuɗin gyaran matatun man fetur.
Bola Tinubu
Samu kari