Bola Tinubu
Tun bayan kirkirar bankin CBN a 1958, an Yi Gwamnonin bankin guda 13 wanda su ka yi aiki tare da shugabannin kasar daban-daban kuma a lokuta daban-daban.
Mun kawo bayani akan Dr. Jamila Bio da za ta zama ministan matsa. Mahaifinta shi ne Ibrahim Isa Bio wanda ya yi minista lokacin Umaru ‘Yaradua da Goodluck Jonathan.
Gwamnatin Tarayya ta sake gayyatar Kungiyar Kwadago ta Kasa, NLC don dakile shirinsu na shiga yajin aiki bayan kammala na gargadi a farkon wannan watan.
Gwamnan jihar Kwara ya yabawa shugaban kasa Tinubu kan yadda ya dauko 'yar jiharsa ya ba ta minista haka kawai. Ya ce ta cancanci wannan kujera sosai.
Hukumar da ke da ke da alhakin yanke albashin ma'aikata da ƴan siyasa a Najeriya, RMAFC ta bayyana albashin da Shugaba Tinubu yake samu a kowane wata.
Shugaba Bola Tinubu ya nada sabbin ministoci guda biyu da za sy kula da ma’aikatar matasa, kamar yadda rahoton Channels Tv ya bayyana a yau dinnan.
Dakataccen gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), Godwin Emefiele, ya haƙura da shugabancin CBN, inda ya aike da takardar murabus ɗinsa ga Shugaba Tinubu.
Ƙungiyar SERAP ta maka shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu a gaban kotu kan wasu tsaffin gwamnoni ministocinsa da ke karɓar fansho daga asusun jihohinsu.
Shugaban kasa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya amince da nadin shugaban ma’aikatan jihar Lagas, Hakeem Muri-Okunola a matsayin babban sakatare a gwamnatinsa.
Bola Tinubu
Samu kari