Bola Tinubu
Shugaban ƙungiyar kwadago TUC, Festus Osifo, ya bayyana abinda Ministan Kwadago, Simon Lalong, ya gaya musu game da batin mafi karancin albashin ma'aikata.
Shugaban jam'iyyar APC, Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya sha jifa da ruwan leda kan zargin yi wa jam'iyyar zagon kasa a zaben gwamnan jihar da aka gudanar.
Kungiyar Dattawan Arewa, NEF ta yabawa Shugaba Tinubu kan nadin kakakinta, Dakta Hakeem Baba-Ahmed matsayin hadimin mataimakinsa, Kashim Shettima.
Uwargidan shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, Remi Tinubu ta buƙaci ƴan Najeriya mazauna ƙasashen waje da su dawo gida domin a gina ƙasar nan tare da su
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar Labour, Peter Obi ya daukaka kara zuwa kotun koli don kalubalantar hukuncin kotun zaben shugaban kasa da ta tabbatar da Tinubu.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ya daukaka kara zuwa kotun koli don ci gaba da kalubalantar zaben shugaban kasa da aka gudanar.
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya amince da naɗin sabbin hadimai manya da ƙanana a ofishin mataimakin shugaban ƙasa, Sanata Ƙashim Shettima.
Kungiyar Kiristoci Matasa a Najeriya sun yabi Shugaba Tinubu kan nade-naden mukamai, ta ce sun ji kunya a farko da kin tikitin Musulmi da Musulmi.
Kungiyar kare hakkin Musulmi ta caccaki shugaban kasa Bola Tinubu kan tafiyar da abun da ta bayyana a matsayin gwamnatin son kai, saboda wadanda ya nada mukamai.
Bola Tinubu
Samu kari