Bola Tinubu
Gwamnan jihar Imo kuma shugaban gwamnonin APC ya shawarci 'yan Najeriya kan yi wa Shugaba Tinubu adalci a cikin watanni takwas kacal da ya yi a gwamnati.
Kungiyar lauyoyin Najeriya ta shigar da sabuwar kara a gaban kotu kan yi wa kasa hidima da Hannatu Musa Musawa, Kenny Ogungbe suka yi, wanda ta ce ya saba doka.
Bayan kusan shekaru 50 ana tare da juna, wasu sun balle daga ECOWAS. Amma ECOWAS ta ce karya ake yi, har yanzu Nijar, Mali da Burkina Faso ba su bar kungiyar ba.
Sanata George Akume ya sanar da za a rantsar da kwamitin karin albashi. Ranar Talata gwamnati za ta kaddamar da kwamitin da zai yi aikin karin albashin ma’aikata
A wata hira da Legit Hausa, Buba Galadima ya musanya rade-radin cewa APC mai mulki za ta karbe ‘dan takaran shugaban kasar NNPP, ya kuma yi zancen takarar 2027.
Kasashen Mali, Nijar da Burkina sun bayyana ficewa daga kungiyar ECOWAS biyo bayan juyin mulkin kasar Nijar da aka gudanar a kwanakin baya da suka shude.
Jam'iyyar NNPP ta yi fatali da jita-jitar cewa su na shirin hadaka da sauran jam'iyyun adawa don tabbatar da sun kwace mullki a hannun jam'iyyar APC.
Majiyoyi sun lissafo dalilai uku da ake zargin sune suka sa dattawan arewa yakar gwamnatin Tinubu kan dauke manyan ofisoshin CBN da FAAN daga Abuja zuwa Legas.
Ministan ayyuka, David Umahi, ya bayyana cewa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya damu matuka sosai kan halin da ya tsinci tattalin arzikin kasar nan.
Bola Tinubu
Samu kari