Bola Tinubu
Shugaban kasa Bola Ahmed tinubu ya aika kayan bainci ton 42,000 ga al'ummar jihar Zamfara. Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal Dare ya kaddamar da raba abincin.
Tsohon mai magana da yawun kwamitin kamfen Atiku Abubakar a zaɓen 2023, Daniel Bwala ya ce idan Peter Obi ya yi sa'a zai iya zama shugaban ƙasa a zaɓen 2039.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa daliban da kawai ke karatu a makarantun gwamnatin tarayya ne za su amfana da shirin ba dalibai rancen kudin karatu.
Wani mai sharhi kan harkokin siyasa kuma mamba a kungiyar Dattawan Arewa Farfesa Usman Yusuf, ya caccaki salon mulkin Bola Ahmed Tinubu a Najeriya.
Farfesa Usman Yusuf daya daga cikin dattawan Arewa ya ce Bola Tinubu bai tabuka komai ba cikin shekara da ya yi yana mulki sai kara jefa al'umma cikin wahala.
Ministar masana'antu ciniki da juba jari, Doris Anite za ta halarci taron zuba jari na 'yan Najeriya mazauna kasashen waje tare da Gwamna Uba Sani na jihar Kaduna.
Shugaba Tinubu ya nada Ajuri Ngelale wakilin shugaban kasa na musamman kan ayyukan sauyin yanayi da kuma sakataren kwamitin mutane 25 da aka kafa kan shirin GEI.
A yayin da ya ke kokarin karkatar da akalar Najeriya daga dogara da amfani da man fetur zuwa makamashi, Bola Tinubu ya aiwatar da abubuwa uku da za su cimma hakan.
Gwamnatin Tarayya ta bakin Ministan yada labarai, Mohammed Idris ta yi martani kan hadewar Atiku Abubakar da Peter Obi yayin da ake tunkarar zaben 2027.
Bola Tinubu
Samu kari