Bola Tinubu
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa akwai shiri da aka yi domin tabbatar da cewa 'yan kasar nan sun samu sauki a farashin abinci a kasuwannin kasar.
Yayin da ake tababa kan kafa kotunan Shari'ar Musulunci, Kungiyar Malaman a yankin Yarbawa sun koka kan wariya wajen nade-naden muƙamai a gwamnatin Bola Tinubu.
Shugaban malaman Izala mai hedkwata a Jos, ya yi dabara wajen jawo hankalin Tinubu wajen kashe Naira biliyan 33.42 kan gyara hanyar Kaduna zuwa Jos
Majalisar wakilan ta fara tafka muhawara kan kudirin dokokin haraji guda huɗu da mai girma shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya gabatar duk da sukar da ake masa.
Tsohon gwamnan Kaduna, Mallam Nasir El-Rufa'i ya amince cewa alakar da ke tsakanin Bola Ahmed Tinubu da Arewacin Najeriya ta na yin tsami gabanin zaben 2027.
Okonkwo, wanda ya bar LP kwanan nan ya bayyana cewa har yanzu yana kan bakarsa cewa Tinubu, Atiku da Obi su hakura da mulkin Najeriya a zabe na gaba.
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje, ya shawarci 'yan Arewa da su hakura da batun tsayawa takara da Shugaba Bola Tinubu a 2027.
Babban bankin Najeriya, CBN ya kawo sabon tsarin cajin kudi ta ATM. Za rika cire N100 kan kowane N20,000 idan mutum ya cire kudi ta ATM din da ba na bankinsa ba.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya umarci ministocin gwamnatinsa su fito su gaya wa ƴan Najeriya ayyukan da suka yi tun bayan naɗa su a muƙamin.
Bola Tinubu
Samu kari