Majalisar dokokin tarayya
Ali Ndume wanda shi ne bulaliyar Majalisa ya bulale Godswill Akpabio, watakila Sanatoci su hukunta Shugabansu saboda shaidawa duniya cewa an biya su kudin hutu.
Primate Elijah Ayodele, shugaban cocin INRI Evangelical Spiritual, ya ce ya hango ana jifa da yi wa yan majalisar wakilai da sanatocin Najeriya ihun ba ma yi.
Hukumar SERAP ta maka shugabannin majalisun Tarayya, Godswill Akpabio da Tajudden Abbas a kotu kan kudade har Naira biliyan 110 na motocin alfarma da sauransu.
Tun daga Nasir El-Rufai zuwa Festus Keyamo, rahotonmu ya kawo jeringiyar ‘yan siyasa ko kwararrun a fannoninsu da su ga ta kan su da su ka tsaya gaban Sanatoci.
Farfesa Tahir Mamman ya taba zama malamin Sanata Kaka Shehu Lawan a jami’ar UNIMAID. Tsohon dalibinsa ne wanda ya taimaka masa wajen ganin ya zama Minista.
Doyin Okupe, tsohon hadimin tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya bukaci majalisar dattawa da ta sake duba matsayinta kan tsohon gwamna Nasir El-Rufai.
Tsoffin gwamnoni, Adams Oshiomhole, Aminu Tambuwal da tsohon shugaban majalisar dattawa Ahmad Lawan suna cikin wadanda aka nada shugabannin kwamitocin majalisa.
Majalisar dattawa ta tabbatar da mutum 45 cikin 48 da shugaban kasa Tinubu ya mika a matsayin ministoci, an tattara cikakken sunaye, jihohi da yankunansu a nan.
Nyesom Wike da Festus Keyamo ya tsallake Majalisar Dattawa ta kammala aikin tantance wadanda ake so su zama Ministocin tarayya, kuma ta gabatar da sunayensu.
Majalisar dokokin tarayya
Samu kari