Majalisar dokokin tarayya
Majalisar dokokin jihar Bauchi ta zabi sabon kakakin majalisa da mataimakinsa bayan kotin daukaka kara ta soke zaben tsohon kakakin majalisar da mataimakinsa.
Wasu sanatoci da suka haɗa da Sanata Wamakko daga Sakkwato da Sanata Okphebolo daga Edo sun buga kuskure yayin zaman haɗin guiwa ranar Laraba a zauren NASS.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya isa majalisar tarayya domin gabatar da kasafin kudi na shekarar 2024 a ranar Laraba, 29 ga watan Nuwamban 2023.
Ranar Larabar nan ne Bola Ahmed Tinubu zai gabatar da kundin kasafin kudin shekara ta 2024 a gaban ‘yan majalisar tarayya kamar yadda rahoto ya zo mana.
Sabuwar kididdiga ta nuna cewa akalla 'yan Najeriya miliyan 1.8 ne ke rayuwa da cutar kanjamau a jikinsu. Kaso 58% mata ne, maza kuma kaso 42%...
Mamba mai wakilatar Anambra ta Arewa ya dakawa shugaban majalisar dattawa tsawa bayan da ya sanar da shugabannin bangaren marasa rinjaye na majalisar.
Manyan hafsoshin tsaro da sufeto janar na ‘yan sanda (IGP), Kayode Egbetokun, sun bayyana gaban majalisar wakilan tarayyar Najeriya don tattaunawa kan matsalar tsaro
Rahoto ya bayyana yadda ma'aikatan majalisar dokokin Najeriya ke bin bashin kudin albashin da ya kai na watanni 15 a shekarun da suka yi suna aiki a kasar nan.
Shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio ya ce, ya kamata dalibai su zama shuwagabanni masu hangen nesa, ta hanyar kauracewa shan sigari ko kuma kurbar barasa.
Majalisar dokokin tarayya
Samu kari