Majalisar dokokin tarayya
Ikenga Imo Ugochinyere, ya caccaki Sheikh Ahmad Mahmud Gumi bisa kalama. da ya yi na ƙiyayya kan Wike, ya ce bai kamata a naɗe hannu a bar abun ya wuce ba.
Majalisar Wakilan tarayya ta bayyana cewa ya kamata Najeriya ta ayyana dokar ta ɓacu a fannin ilimi idan har ana son inganta harkar koyo da koyarwa.
Kotun kararrakin zabe da ke Awka a jihar Anambra ta yi fatali ta korafin dan jam'iyyar PDP a mazabar Tarayya inda ta bai wa jam'iyar LP nasara a kotun.
Majalisa za ta yi bincike kan N183bn na tallafin da aka batar a lokacin annobar Coronavirus. Za a binciki lamarin, sai a gabatar da rahoto a mako hudu.
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Shehu Sani ya yi martani bayan jam'iyyar Labour Party (LP) ta buƙaci ƴan majalisunta ka da su karɓi motocin N160m.
Wani 'dan majalisa ya kai kuka game da yadda ‘yan bindiga su ka addabe su, ya nemi Gwamnatin Tarayya ta cece su daga hannun ‘yan bindiga da ke barna a Neja.
‘Dan majalisa ya kawo maganar bude iyakokin kasar nan sai dai Majalisar ba ta goyi bayan sake bude sauran iyakokin Kudu da aka rufe a lokacin Muhammadu Buhari ba.
Sheikh Aminu Baba Waziri, ya buƙaci majalisar dokokin jihar Jigawa ta kafa dokar da zata tilasta wa wasu rukunin ma'aikata ƙaro wa matansu kishiyoyi.
A yau ne labari ya zo mana cewa Kotun sauraron daukaka kara da ke zama a garin Abuja, ya soke zaben Elisa Ishaku Abbo da aka yi a farkon shekarar 2023.
Majalisar dokokin tarayya
Samu kari