Yan ta'adda
Kungiyar dattawan Arewa sun caccaki shugaban kasa Bola Tinubu kan mayar da hankali a lamuran tattalin arziki maimakon tsaron rayukan al'ummar kasar.
Rundunar 'yan sanda ta sanar da nasarar da dakarunta suka samu na afke masu laifi 130 a jihar Katsina a cikin watan Nuwamba. Tuni ta gurfanar da mutum 61.
Miyagun ƴan bindiga sun salwantar da rayukan mutum 33 a wani sabon hari da suka kai a ƙaramar hukumar Bali ta jihar Nasarawa. Sun kuma sace dabbobi.
Dakarun sojoji sun samu nasarar halaka masu ba yan bindiga bayanai a jihar Kaduna. Sojojin sun kuma cafke wasu mutum shida masu ba yan bindigan bayanai.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya yi Allah wadai da harin da aka kai kan masu Maulidi a jihar Kaduna inda ya bukaci kwakkwaran bincike kan lamarin.
Rundunar sojin Najeriya ta yi martani game da harin bam a Kaduna kan masu Maulidi inda ta shawarci jama'a da su rinka sanar da jami'an tsaro yayin tarukansu.
Wata babbar kotu da ke zama a Dawaki, a babban birnin tarayya Abuja, ta yanke wa wasu mutane hudu masu daukar nauyin Boko Haram hukuncin dauri a gidan yari.
Rundunar sojin saman Nigeriya ta yi martani game da harin bam kan masu bikin Maulidi a jihar Kaduna inda ta ce labarin kanzon kurege ne babu gaskiya a cikinsa.
Wasu miyagun yan bindiga sun kai farmaki a unguwar Asokoro da ke birnin tarayya Abuja, inda suka yi awon gaba da wasu mutum biyu masu bayar da hayar gidaje.
Yan ta'adda
Samu kari