Yan ta'adda
Wasu 'yan bindiga sun kai mummunan hari gidan kwamishinan zaben jihar Kogi inda su ka yi artabu da jami'an tsaro na tsawon mintuna 30 a Lokoja da ke jihar.
Mazauna wani gari da ke karkashin Birnin Gwari, jihar Kaduna, sun tsere daga gidajensu don tsira da rayukansu bayan da aka janye sojojin da aka girke a garin.
Jami'an yan sanda tare da hadin gwiwar yan sakai sun yi nasarar fatattakar miyagun yan bindiga a wani artabu a jihar Bauchi, inda suka halaka dan bindiga daya.
An samu asarar mutum bakwai a wani mummunan hari da yan bindiga suka kai a wasu kauyukan jihar Plateau. Yan bindigan sun yi awon gaba da dabbobi masu yawa.
An samu asarar rayukan mafarauta 18 a yayin wani artabu da yan bindiga a jihar Taraba. Yan bindigan sun yi artabu da mafarautan ne a wani hari da suka kai.
Wasu 'yan bindiga sun kai mummunan hari sakatariyar jihar Kuros Riba inda su ka bindige wani akanta a ma'aikatar ilimi a jihar, maharan sun biyo shi tun daga banki.
Babbar kotun Tarayya ta yi hukunci kan shari'ar mai taimakon Boko Haram da kuma hukumar DSS inda alkali ya kori karar kan saba ka'idar kotuna a kasar.
Yan Boko Haram sun farmaki wasu masu sana'ar itace a Damboa, jihar Borno a ranar Litinin inda suka yi gunduwa-gunduwa da sassan jikin mutum sha daya.
Tsagerun yan bindiga sun yi garkuwa da akalla mutum 100 bayan sun farmaki wasu kauyuka a jihar Katsina da karamar hukumar Maru ta jihar Zamfara saboda haraji.
Yan ta'adda
Samu kari