Yan ta'adda
Sojoji sun kai hare-hare akalla takwas kan fararen hula a Najeriya a cikin shekaru shida, inda abin ya fi shafar Arewacin kasar kawai. Mutane da dama sun mutu.
Ministan ma'adanai, Dele Alake, ya bayyana cewa manyan yan Najeriyan ke daukar nauyin hakar ma'adanai ba bisa ƙa'ida ba da ta'addanci da yan bindiga.
Wasu 'yan bindiga sun yi garkuwa da babban Basarake a karamar hukumar Akpabuyo da ke jihar Cross River, Etiyin Maurice Edet tare da hallaka hadiminsa.
Rundunar sojin saman Nigeriya ta yi ajalin kasurgumin dan ta'adda, Ali Alhaji Alheri wanda aka fi sani da 'Kachalla Ali Kawaje' yayin da wani hari a jihar Niger.
An kai hari a Gidan Shaho washegari aka koma kauyen Nasarawar Zurmi inda aka yi asarar mutane, rayuka, dukiya da abinci. Yanzu Mutane sun tsere da suka koma Zamfara
Wasu miyagun yan bindiga sun kai sabon farmaki a jihar Cross Rivers inda suka yi awon gaba da wani babban basarake. Sun kuma halaka mutum daya a harin.
Rundunar soji ta ceto iyalan gidan sarkin kauyen Dungwel da 'yan bindiga suka cinna wa wuta a karamar hukumar mangu jihar Plateau. An kai harin ranar Lahadi.
Labari ya zo mara dadi yanzu nan cewa ‘Yan bindiga sun kai hari a unguwar Zone 5 da ke yankin gidajen da ke rukunin Kubwa a birnin tarayya Abuja.
Sakamakon hare-haren 'yan bindiga, mutanen kauyen Yewuti da ke babban birnin tarayya Abuja sun yi hijira zuwa makwaftan garuruwa. Yan bindiga sun kashe mutum daya.
Yan ta'adda
Samu kari