Yan ta'adda
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya dau zafi kan harin da yan bindiga suka kai a kauyukan jihar Plateau. Shugaban kasar ya umarci jami'an tsaro su cafke miyagun.
Miyagun yan bindigan da suka sace basaraken kauyen Nkalagu Obukpa, sun sako shi bayan sun karbi makudan kudaden fansa da kayan abinci a hannun iyalansa.
Rundunar 'yan sanda a jihar Adamawa ta tabbatar da cewa wasu 'yan bindiga da ba a san ko su waye ba sun farmaki garin Kwapre da ke karamar hukumar Hong a jihar.
Wasu miyagun yan bindiga sun kai mummunan hari a wani ƙauyen jihar Sokoto, inda suka halaka mutum 12 tare da yin awon gaba da wasu mutane da dama.
Wasu miyagun yan bindiga sun kai farmaki a jihar Katsina inda suka halaka mutane masu yawa. Yan bindigan sun kai farmakin ne kan wasu yan kasuwa.
An bayyana yadda wasu 'yan ta'adda suka hallaka wasu mutum 16 a jihar Filato yayin da aka kai musu hari suna tsaka da barci a cikin gidajensu a jihar.
Rundunar sojin Najeriya ta yi nasarar kwato mutane 52 daga sansanin 'yan bindiga a karamar hukumar Isa da ke jihar Sokoto a jiya Juma'a 22 ga watan Disamba.
Wasu miyagun yan bindiga sun kai mummunan farmaki har cikin gidan wani babban likita a jihar Kwara. Yan bindigan sun halaka likitan tare da sace diyarsa.
Manyan shugabannin yan ta'adda sun gamu da ajalinsu a shekarar 2023. Shugabannin yan ta'addan sun yi kaurin suna wajen aikata ayyukan ta'addanci.
Yan ta'adda
Samu kari