Yan ta'adda
Rundunar sojojin Najeriya ta daya ta sanar da cewa ta samu nasarar halaka wani dan bindiga guda daya da kwato makamai masu tarin yawa a wani samame a Kaduna.
Akalla mutum shida ne aka yi garkuwa da su yayin da aka kashe mutum daya a wani sabon farmaki da 'yan bindiga suka kai a wani kauyen Sokoto a cewar rahoto.
Rundunar 'yan sanda ta tabbatar da sace wasu jami'anta guda biyu, mace mai ciki, da wasu mutum 21 a jihar Taraba. Tuni rundunar ta tura jami'anta don kwato su.
Wasu miyagun yan bindiga sun sake kai sabon hari a jihar Zamfara. Yan bindigan sun kutsa har cikin gida sun yi awon gaba da basarake da babban limami.
Masu garkuwa da mutane sun sace wani mawaki da masu masa kida a hanyar Abuja zuwa Kogi. Yan bindigar na neman nara miliyan 10 kudin fansar duk mutum daya.
Yan bindiga sun kai wasu sabbin hare-hare a garin Zurmi da ke jihar Zamfara, inda suka kashe akalla mutum uku tare da yin garkuwa da wasu. Mazauna garin sun magantu.
An kashe 'yan ta'addan Boko Haram da dama a jihar Borno yayin da suka kaure da fada tsakaninsu da 'yan ta'addan ISWAP da ke yaki tare dasu a yankin na Borno.
Miyagun yan bindiga sun kai sabon farmaki a Katsina inda suka halaka manoma mutum hudu. An nemi wasu mutane masu yawa an rasa bayan harin yan bindigan.
Muhammadu Sanusi II da fitattun ‘Yan siyasa da masu mulki sun ziyarci Tudun Biri bayan kashe mutane. Mun jero gudumuwar da manya su ka bada bayan harin da aka kai.
Yan ta'adda
Samu kari