Yan ta'adda
Gwamnan jihar Benue, Rabaran Hyacinth Alia, ya mika kokon bararsa ga yan bindiga bayan sun yi awon gaba da shugaban karamar hukumar Ukum ta jihar.
Rundunar 'yan sanda a jihar Kano ta tabbatar da cewa mota ta murkushe wani matashi jim kadan bayan ya kwace wayar wata mata a birnin Kano a daren jiya.
Yayin da ake ci gaba da kuka kan yadda aka sace wasu 'yan mata a Abuja, yanzu haka an shiga tashin hankali a Benue bayan sace wasu mutum 45 a jihar.
Rundunar 'yan sanda a jihar Neja sun cafke wani Rabiu Yusuf da aka fi sani da Rabee wanda ake zargin shugaban 'yan bindiga ne a yankin Paikoro da ke jihar.
Rahotanni sun bayyana cewa 'yan bindiga sun kashe wata Nabeeha Al-Kadriyar, daya daga cikin mata shida 'yan gida daya da suka yi garkuwa da su a birnin tarayya Abuja
Yan bindiga sun sake tafka ta'asa a jihar Benue a wani sabon harin ta'addanci da suka kai. Yan bindigan a yayin harin sun sace shugaban karamar hukuma.
Mayakan ISWAP sun yanke danyen hukunci kan wasu masunta guda biyu bayan da suka kama su kan zargin sun yi masu satar kifi a wani kauyen jihar Borno.
‘Yan bindiga sun sake yin garkuwa da wani malamin jami'ar tarayya da ke Gusau, jihar Zamfara, bayan da suka kutsa gidansa a safiyar ranar Laraba.
Wasu miyagun yan bindiga sun ci karensu babu babbaka a wani sabon harin ta'addanci da suka kai a jihar Katsina. Miyagun yan bindigan sun halaka mutum tara.
Yan ta'adda
Samu kari