Yan ta'adda
Daruruwan mutane sun yi sallar janzar sarkin Gobir, Alhaji Isa Muhammad Bawa a fadarsa da ke Sabon Birni a jihar Sokoto bayan yan bindiga sun hana gawarsa.
Tsohon Ministan sadarwa da tattalin arziki, Farfesa Ali Isa Pantami ya yi Allah wadai da kisan gillar da yan ta'adda su ka yiwa Sarkin Gobir, Alhaji Isa Bawa.
Rahotanni sun bayyana cewa 'yan bindiga sun kashe manoma tara a lokaci guda yayin da suka kashe karin wasu hudu a wani waje na daban a yankin Alawa, jihar Neja.
Ministan lafiya, Farfesa Muhammad Pate ya tura sako ga Nuhu Ribadu da sufeton yan sanda IGP Kayode Egbetokun kan kubutar da Dr Ganiyat Papoola daga yan bindiga.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce akwai sakacin gwamanti a tabarbarewar tsaro yayin da ya mika sakon ta'aziyyar mutuwar Sarkin Gobir.
Yan bindiga sun kashe sarkin Gobir, Alhaji Isa Bawa bayan da suka bukaci a biya kudin fansa a kan lokaci. A yanzu haka sun rike dansa mai suna Kabiru Isa a daji
Yan majalisar kasar nan sun bukaci rundunar yan sanda ta janye tuhumar ta'addanci da ta ke yiwa shugaban NLC, Joe Ajaero, tare da bayyana tsoron dawowar zanga-zanga.
Dakarun rundunar sojojin sama sun samu nasarar hallaka manyan kwamandojin 'yan ta'adda a jihar Borno. Sojojin sun kashe su ne a wasu hare-hare ta sama.
Rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna ta cafke wasu mutane biyu da ake zargin miyagu ne da ke kaiwa 'yan bindiga makamai da rahoto a Zariya da kewaye.
Yan ta'adda
Samu kari