Olusegun Obasanjo
Babbar kotun Tarayya ta umarci gwamnatocin Obasanjo da 'Yar Adu'a da Jonathan da kuma Buhari su fadi yadda suka kashe kudaden da ake zargin Abacha na $5bn.
A yayin da ake dakon ministocin Tinubu, mun tattaro muku yawan kwanakin da tsoffin shugabannin ƙasa da suka haɗa da Obasanjo, Yar'adua, Jonathan da Buhari.
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya ce wadanda suka kafa kungiyar Boko Harama a arewa sun fada masa cewa talauci da rashin aikin yi ne ya jefa su a halin.
Bayanai sun bayyana kan adadin kwanakin da tsoffin shugabannin kasa, Obasanjo, Yar’adua, Jonathan, da Muhammadu Buhari suka dauka kafin su nada ministocinsu.
Tsohon shugaban ƙasa, Olusegun Obasanjo ya yi magana kan tazarcen da ya so ya yi karo na uku wanda bai yi nasara ba. Ya ce wasu gwamnoni sun so hakan. ya faru.
Tsohon7n shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya bayyana cewar Najeriya ta yi karfin da ya kamata ace an samu shugabar kasa mace cewa ta haka ne za a samu ci gaba.
Mun kawo jerin rantsar da Shugabannin da aka yi a mulkin Shagari, Obasanjo, ‘Yaradua, Jonathan da Buhari, ganin Bola Tinubu zai karbi ragamar shugabanci a yau.
Zababben shugaban ƙasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya yabawa shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, bisa tunawa da MKO Abiola, abinda Obasanjo ya gaza yi a mulkinsa.
Jami'o'i masu zaman kansu na kara yawa saboda Gwamnatoci da dama sun gagara kawo karshen matsalar jami'o'in gwamnati saboda rashin ba da kulawa a harkokin ilimi
Olusegun Obasanjo
Samu kari