Peter Obi
Kungiyar Obi-Datti ta jam'iyyar LP ta ce dan takarar mataimakin shugaban kasarta, Datti Baba-Ahmed, ya shirya tsaf don yin muhawara da Farfesa Wole Soyinka.
Wasu daga cikin kansiloli masu ci na APC sun yi barazanar maka abokin takarar Peter Obi, Datti Baba-Ahmed a kotu saboda ya nemi a ki rantsar da Bola Tinubu.
Tsohon ministan sufurin jiragen sama a Najeriya, Femi Fani-Kayode, ya maid amartani ga kalaman tsohon gwamnan Anambra, Peter Obi, na jam'iyyar Labour Party.
Wani ‘Dan LP ya ce Peter Obi yana ganin barazana, kamar yadda yake fada, tun da ya tsaya takarar shugabanci a Jam’iyyar LP, ake bin sa da kulle-kullen yakarsa.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jaddada muhimmancin neman gyara bisa tafarkin doka ga duk wanda yake ganin ba a kyauta masa ba a sakamakon babban zaben 2023.
Mataimakin shugaban jam'iyyar Labour Party (LP) na ƙasa, Lamidi Apapa, ya karɓe ikon shugabancin jam'iyyar daga hannun shugaban jam'iyyar na ƙasa, Julius Abure.
Chimamanda Adichie ta fito ta rubuta budaddiyar wasika ga Shugaba Joe Biden na kasar Amurka ta ce yarda da sakamakon zaben Najeriya zai bata mutuncin Amurka
Bayanan da muka samu daga shugaban jam'iyyar Labour Party na kasa, Julius Abure, sun nuna cewa wasu yan daban siyasan sun shiga hedkwatar jam'iyyar da ke Abuja.
Dan takarar shugaban kasa a Labour, Peter Obi ya bayyana yadda aka matsa masa lamba kan ya bar Najeriya bayan da asirinsa ya tonu game da zaben shugaban kasa.
Peter Obi
Samu kari