Peter Obi
Jigon APC a Kano, Musa Ilyasu Kwankwaso ya yi magana kan hadakar jiga-jigan jam'iyyun adawa kan zaben 2027 inda ya ce Bola Tinubu ne zai sake nasara karo na biyu.
Jam'iyyar PDP ta ce Atiku Abubakar, Peter Obi (LP) da Rabiu Kwankwaso (NNPP) na kan tattaunawa domin cimma matsayar hadewarsu gabanin babban zaben 2027.
A wannan labarin, tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya yi Allah wadai da ikirarin Amaka Sunnberger na shirin kashe wasu kabilun kasar nan.
Jam'iyyar LP mai adawa a Najeriya ta dakatar da Hon. Seyi Sowunmi mai wakiltar mazabar Ojo a jihar har na tsawon watanni uku saboda kin mutunta ta.
Tsohon gwamnan jihar Anambra, Peter Obi da Gwamna Alex Otti sun kira taron masu ruwa da tsakin Labour Party, za a yi taron ranar 4 ga watan Satumba, 2024.
Tsohon dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar LP, Peter Obi ya ce akwai bukatar gwamnatin tarayya ta yiwa yan kasa bayani game da sabon jirgin Bola Tinubu.
Jam'iyyar PDP a jihar Abia ta yi nasarar kwace ikon Majalisar dokokin jihar bayan samun karin mamba daya da aka rantsar a jiya Talata 13 ga watan Agustan 2024.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya sha suka daga wajen manyan yan siyasa da suka hada da Peter Obi, Lukman Salihu da yan kwadago kan zanga zanga.
Tsohon shugaban APC, Lukman Salihu ya bukaci Peter Obi, Atiku Abubakar da Rabi'u Kwakwaso su hada kai wajen kawo karshen mulkin Bola Tinubu a 2027.
Peter Obi
Samu kari