Peter Obi
Shekara daya kacal da zaben shugaban kasa na 2023, an fara samun sauyi yayin da yawan sanatocin jam’iyyar Labour ke raguwa. Mun tattara jerin sunayen sanatocin.
Rahotanni da muka samu yanzu na nuni da cewa sanata mai wakiltar Imo ta Gabas kuma dan jam’iyyar Labour, Ezenwa Onyewuchi, ya koma jam’iyya mai mulki a kasa ta APC.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar Labour, Peter Obi ya zargi gwamnatin tarayya da yunkurin kama shi kan shirin zanga zangar tsadar rayuwa da ake kokarin yi.
Hadimin Shugaba Bola Tinubu kan harkokin yada labarai, Bayo Onanuga, ya yi zargin cewa magoya bayan Peter Obi ne ke shirya zanga-zangar da ake shirin yi a kasar nan.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar LP, Peter Obi ya yi magana kan hadaka da jam'iyyun adawa domin kifar da gwamnatin Bola Tinubu inda ya gindaya sharuda.
Tsohon na kusa da Peter Obi na jam'iyyar Labour Party, Doyin Okupe, ya musanta zargin cewa ya ci amanar tsohon ɗan takarar shugaban ƙasan a zaɓen 2023.
Gwamnatin jihar Abia ta amince da biyan ma'aikatan jihar N15,000 har na tsawon watanni uku saboda mawuyacin hali da ake ciki na kunci da tsadar rayuwa.
Kungiyar matasa masu goyon bayan Atiku, NYFA, ta ce tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar zai kawo sauyi ga al’ummar kasar idan ya zama shugaban kasa.
Tsohon jigo a jam'iyyar All Progressives Congress (APC), Salihu Lukman, ya bukaci manyan jagororin adawa a Najeriya su yi hadaka domin kayar da Tinubu a zaben 2027.
Peter Obi
Samu kari