Tsohon Ministan sadarwa, Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami, ya fito ya yi magana kan batun cewa Gwamna Inuwa Yahaya ya bukaci ya hakura da takara a 2027.
Tsohon Ministan sadarwa, Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami, ya fito ya yi magana kan batun cewa Gwamna Inuwa Yahaya ya bukaci ya hakura da takara a 2027.
Tsagin ADC a jihar Adamawa ya dakatar da Atiku Abubakar da Babachir Lawal daga jam'iyyar a yau Litinin, 13 ga Afrilu, 2026, kan zargin janyo rarrabuwar kai.
Mulkin tsohon shugaban kasa Goodluck Joonathan ne ya kori 'yan ta'addan Boko Haram daga kananan hukumomi goma sha hudu kafin zaben 2015, cewar Edwin Clark.
Mataimakin gwamnan jihar Zamfara, Mahdi Aliyu, wanda har yanzun yake a cikin PDP, yace ba sauran shiru tsakaninsa da uban gidansa, gwamna Bello Matawalle .
An shafe shekaru shida ba a zaben kansiloli a jihar Katsina saboda wata matsalar siyasa da aka samu. Amma yanzu gwamnati ta ce ta amince za a yi zaben nan kusa.
Uche Nwosu ya bada labarin irin cin mutuncin da jami’an tsaro suka yi masa. Gwamnatin Imo ta musanya wannan zargi ta bakin Declan Emelumba, tace karya ne.
Gwamnan jihar Katsina,Aminu Bello Masari, ya jaddada matsayarsa kan mka mulkin kasar nan zuwa kudancin kasar nan inda yace hakan zai taimaka wurin cigaban kasa.
Mai ba Gwamna Abdullahi Ganduje na jihar Kano shawara kan harkokin jihar, Muhammad Shehu, ya yi murabus, ya koma bangaren jam'iyyar APC na Sanata Shekarau.
Injiniya Muaz Magaji ya yi magana game da makomar siyasar Kano. Tsohon kwamishinan yace karshen Tsohon gwamnan jihar Kano da Ganduje ya zo idan aka sasanta.
Jam'iyyar APC mai mulkin ƙasar nan reshen jihar Imo, ta bayyana cewa doka ce ta yi aiki akn tsohon ɗan takarar gwamnan jihar, kuma sirikin tsohon gwamna, Uche.
Wasu gungun yan daba da baa san wanda turo su ba sun farmaki filin da jam'iyyar PDP ta shurya zata gudanar da babban taronta na jiha a Zamfara ranar Litinin.
Siyasa
Samu kari