A labarin nan, za a ji yadda batun shugaban INEC, Joash Amupitan ke kara ɗauajr hankulan ƙungiyoyi masu zaman kansu domin neman a yi bincike kan alaƙarsa da APC.
A labarin nan, za a ji yadda batun shugaban INEC, Joash Amupitan ke kara ɗauajr hankulan ƙungiyoyi masu zaman kansu domin neman a yi bincike kan alaƙarsa da APC.
Tsagin ADC a jihar Adamawa ya dakatar da Atiku Abubakar da Babachir Lawal daga jam'iyyar a yau Litinin, 13 ga Afrilu, 2026, kan zargin janyo rarrabuwar kai.
Kwamishinan raya karkara na jihar Kano, Musa Iliyasu Kwankwaso, ya musanta rahoton daje yawo cewa gwamna Ganduje na shirin sauya sheka daga APC zuwa wata jam'iy
Maganar yin sulhu tsakanin Kwankwaso da Gwamna Ganduje ta bar baya da kura. ‘Yan Kwankwasiyya da irinsu Auwal Lawan Shaaibu Aranposu suna ta surutu a Facebook.
Rochas Okorocha ya halarci jana’izar surukar tsohon hadiminsa, Jemaimah Nwosu inda ya bada shawara matasa su daina zubar da jini, su jira 2023 sai su yi zabe.
Sanatoci sun yi niyyar shigo da dokar zabe ko shugaban kasa ya so, ko bai so ba amma Gwamnoni sun shawo kan majalisa, an janye batun tabbatar da kudirin zaben.
Ba a ga macijin tsakanin yaran Muhammad Danjuma Goje da na Gwamna Inuwa Yahaya a Gombe. Akwai yiwuwar rigingimu su yi tasiri wajen kawowa APC cikas a 2023.
Injiniya Buba Galadima ya ce dama ya san Muhammadu Buhari ba zai taba amincewa ya sanya hannu kan ƙudurin dokar zaɓen ƙasar mai ƙunshe da tilasta 'yar tinke ba.
Jam'iyyar APC ta samu babban koma baya musamman a jigar Akwa Ibom, inda jigon ta kuma ɗan uwa ga sakataren APC na ƙasa ya tabbatar da sauya shekarsa zuwa PDP.
‘Yan Majalisar Wakilai karkashin jam’iyyar PDP, a ranar Laraba ta wata takarda sun bukaci shugaban kasa Muhammadu Buhari ya falka don ceto ‘yan Najeriya ko kuma
Tsohon Gwamnan Jihar Kano Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya ce yayi farin ciki da ziyarar da Gwamnan Kano, Dr Abdullahi Ganduje ya kai masa na ta’aziyya a gida.
Siyasa
Samu kari